Hukumarzabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta mika wa shugaban kasa Muhammadu Buharida abokin takarar sa Yemi Osinbajo shahadar lashe zaben da su ka yi. Andai ba shugaba Buhari shahadar da ke nuna cewa shi ya zo na farko a zaben daaka yi a karshen makon da ya gabata. ShugabaMuhammadu Buhari, ya mika godiya da duk mutanen da su ka zabe shi, tare da nunajimamin sa ga wadanda su ka rasa iyalan su da ‘yan ‘uwa sakamakon rikicin da yabarke a lokacin zabe. Buhariya bayyana haka ne, yayin jawabin da ya gabatar a wajen taron jam’iyyar APC daya gudana a Abuja, inda ya jinjina wa daukacin mutanen da su ka taimaka wajen ganinya sake zarcewa a kan mulki. outbrae�^ဒ�
Architecture Digest
Nasarar Zabe: Shugaba Buhari Ya Karbi Shahadar Lashe Zaben Da Ya Gudana
Tags