Dayadaga cikin manyan Lauyoyin da ke neman gaskiya ta fito game da zargin da ke kangwamna Abdullahi Umar Ganduje da karbar rashawa Audu Bulama Bukarti, ya yishirin shiga kotu da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC. BabbanLauyan ya yi barazanar zuwa har gaban Alkali da hukumar EFCC, bisa zargin Gandujeda karbar daloli a matsayin rashawa. Tunfarko dai Lauyan ya ce, za su hadu kotu da hukumar EFCC, matukar aka ki ba shisakamakon binciken da aka yi a kan bidiyon da ke nuna Ganduje ya na amsarrashawa daga hannun wasu ‘yan kwangila kwanakin baya. AuduBulama, ya tabbatar da cewa kusan ya kammala duk wani shirin da ake bukata nakai EFCC gaban Alkali, saboda rashin mika masa sakamakon binciken da ta yi gameda sahihancin bidiyon Ganduje da aka saki a baya. Yace ba zai bari zargin da ke kan gwamnan ya wuce haka nan ba tare da kotu tadauki mataki ba.
Agriculture Digest
Bidiyon Ganduje: Lauya Bukarti Na Shirin Shiga Kotu Da Hukumar EFCC
2026-11-15 07:18:44 · Cedar Herald Index
Tags
WorldBusinessTechnologyScienceHealthCultureTravelSportsPoliticsEnvironmentEducationOpinion